Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri:

 Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri:

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

Wanda yake da ka kancewa ko rashin girma,ko wanda yake so ya kara yalwar Azzakarin sa ga magani fisabilillah.

Amma fa kamar yadda nake fada girma tsawo ba shine yake gamsar da mace ba,iya wasanni da sanin wajen yin wasan yayin kwanciya.

 

Amma ga masu bukatar su kara mata girma ko tsawo ko kauri ga maganin insha Allah ana dacewa.

Za’a nemi:

1. Albasa babba guda 1πŸ§…

2. Tafarnuwa Sili 4 zuwa 5πŸ§„

3. Ruwa karamin kofi  🧊

4. Zuma rabin karamin kofi.🍯

πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…

Za’a markade albasa da tafarnuwa waje daya da ruwa karamin kofi,bayan nan sai a zuba zuma a ciki a gwauraye su sosai.

Za’a rika shan babban chokali 2 safe 2 dare tsawon wata daya idan kana so kaga sakamako me kyau.

Kuma yana karawa Azzakari karfi ana hana saurin kawowa da kara ruwan maniyi.

Allah yasa mu dace πŸ””

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top