NYIF Naci Gaba Da Tura Sakon email Na Gayyata Duba Cikakken Bayani Anan

 Labari mai Dadi Gawadanda Suka Cike Tallafin Matasa na NYIF

Hukumar dake kula da Bayarda Tallafin zuba jari na matasa tanaci gaba da Aikewa da sakon Gayyata zuwa zoom training, Hukumar NYIF ta gayyaci mutane da dama a karshen shekarar 2021 inda Sukayi training Dangane da Shirin na NYIF aka kuma yimusu approval Karkashin shirin.
Yanzu haka yau 31/1/2022 NYIF sun cigaba da turawa mutane sakon Gayyata
Ga samfarin Sakon email na NYIF

Samfarin Sakon email na NYIF zoom training
health insurance germany

Read this also

LABARI MAI DADI SEIFAC TA FARA RABAWA KAYAN ATM RANAR LITININ MAKO MAI ZUWA

Wadannan sune Hotunan samfarin Sakon email na NYIF zoom training inda Agajahub publisher suke umartar kowane mutun wanda yacike Shirin na NYIF dayaci gabada duba email address nashi domin amsa Gayyata daga Hukumar ta NYIF.

Domin Karin Bayani Dangane da NYIF kuduba website na NYIF

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top