Rahama Sadau Ta Saki Hotunan Sabon Film Dinda ta Fito Na kudu Mai Suna a CHIEF DADDY 2 a Netflix
Rahama Sadau Ta Saki Hotunan ne a tantantaccen shafinta na Facebook inda ta bayyana cewa za’a saki film din na chief daddy 2 a Netflix ranar 1/1/2022 inda tayi hashtag na #nollywoood #chiefdaddy # netflixnaija #ebonuligefilms
Rahama Sadau Ta sha Fitowa a films na Nollywood harma da na India inda tarihin rahama Sadau ba zai cikaba sai an anbato Masana’antar kannywood inda ta fara yin aikin films.
Check this also
Hotunan Rahama Sadau a film din Nollywood
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai na Duniya Dakuma opportunities na Aiki harda Bashin gwamnatin tarayya Dakuma tallafi
Agajahub publishers