Rahama Sadau Zata Fara Haska Sabon Film Mai Dogon Zango (series film) Mai Suna MATAR AURE (The House Wife)
Rahama Sadau ta saki Wannan labarin ne a tantantaccen shafinta na Facebook inda ta ce
Sadau picture shine sunan kamfanin Rahama Sadau inda zai kula da harkokin Film din
Read this also
SADAU PICTURES Presents @sadaupictures_ng
MATAR AURE series
(The Housewife)
Staring; Aminu Shariff Momo, Rahama Sadau, Yakubu Muhammed, Abdallah Rikadawa, Fati Washa & others
Story ; Rahama Sadau
Screenplay ; Yakubu M Kumo, Shafiu Dauda Giwa
Executive Producer; Rahama Sadau
Directors ; Yaseen Auwal, Alfazazee Muhammed
#Sadaupictures #NewProject #MatarAureSeries #ComingSoon
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da kannywood industry.
Agajahub publishers