Sababbin Wasikun Soyayya na 2022

Sababbin Wasikun Soyayya na 2022

Aminci ya tabbata agareki gimbiyar mata πŸ’πŸ’πŸ’ 
Tabbas soyayyarki tayi tasiri a zuciyata πŸ’˜πŸ’˜tasirin da bana iya ganin komi saike ko wata macen na kalla sai naga fuskarki ta bayyana a cikin tata πŸ’•πŸ’• Yake wannan zinare wacce nake kwana nake tashi da tunaninta inama ace koda sau daya xakiji yadda nakeji a raina da tabbas kin tausayamin kuma kin soni matuqar soπŸ’—πŸ’—πŸ’—
Bansan mene kyau ba balle kirar jiki abu daya nasani na haddace shine πŸ’–πŸ’–ina sonki ko yaya kika kasance ❀❀❀ 
Ina zan ganki ??? ❣❣❣

<{NUNI CIKIN NISHADI}>

ZUWA GA ZAFAFA-Hakika babu wata damuwa da zata dore har
abada ga me rai matuqar yana tare da imani, nidai nasan komai
lokacine watarana sai labari kuyi uzuri wajan
kowa. amma banda mutum 2 maqiyi da
munafiki, idan kuka bari acikinsu wani
yagano dalilin kukanku yau to gobe shi zai
saku kukan, ku rufawa kanku asiri ku kai
kukanku gun Allah shi ne mai biyan buqata,
kuma shi ne mai share muku kukanku kuyi
haquri kubi dokokin Allah, shine zai biya
muku buqatunku ku zamo masu kirki masu
kyawun hali masu ladabi da biyayya da kuma
son addini kuma ku tsayar da gaskiyarku
waje daya kada kuyi wasa da sallah.
Plese click here to

          Read This Also

Wasikar soyayya

Bansan ❀ kyau ba sai dana fara ganin ki 
BansanπŸ’– dadin sauti ba sai dana ji na muryarki
Bansan ❀kalamai ba sai dana ji naki
BansanπŸ’– kyan tafiya ba sai dana fara ganin naki
Bansan❀ komai ba sai dana zauna dake 
Ya kike tunanin πŸ€”wata zata iya zama a zuciyata 
Ya kike tunanin πŸ€”zanso wata bayan ke
Ya kike tunaninπŸ€” zan hadaki da wata
Kada ki tunaπŸ€”β€ mata suna burgeni 
Kada ki tuna πŸ€”πŸ’–ko dan su nake kwalliya
Kada ki tunaπŸ€”πŸ’š ko wani kyau suke min
Ni banga πŸ’œabinso agurin wasu mata ba
Ni banga 🌹abin burgewa idan bana ki ba
Ni bangaπŸ’š abin kushewa akanki ba
Ni bangaπŸ’œ ranar rabuwa dake ba
Ni banga 🌹abinda zai sa na gujeki ba
Ni banga πŸ’š aibi akanki ba
Ni banga πŸ’œmuni a halittarki ba
#Abduljaleel

πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’•πŸ’•
Salamar amincin girmamawa domin kin kasance yar gidan girma da girmamawa ina ambaton sakona cikin laushin lafazi domin ki mai taushin murmushi ce ina son ki har karshin kwanceyar ruhin raina #NANA_AISHA_CE
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
Ina kewarki ya abar kaunata inda yadda nake so ni ace a wayewar garin safiyar gobe ace nine mutum na farko da zi fara tozali da tsaliliyar kyakkyawar fuskarki wace ta kasance ako da yaushi fara.ace abokiyar kawatata da haske ina kaunarki #NANA_AISHA_CE 
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
Ako da yaushi nakan tafi dogon nazari da falsafal irin son da kike min amma duk da haka nakan gazah ganu hakan amma a yau yaye tozali da idanuwanki na ganu sirrin lallai kin bani mukami wanda ya kasance ni daya ni mai mallakar zuciyarki #NANA_AISHA 
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
Kifa a cikin mata kin musu zarah ta yadda sunayinki suka kasance masu kwarjine da sauyi a cikin lafazin mazaunin baki na
#NANA kike wani lokace #AISHA in barkwance ya zakah raina nace da ke #HUMAIRA in nashiga halwar soyayyarmu cikin masaukin ba komai a ciki face zanan suna kamar haka #AY_MAR_CE
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
Ina rokon allah ako da yaushi ya mallaka min ki a matsayin wace zata kasance maganin zautowar soyayyarki da nake cikinta a yanzu na kasance mazautacen zaucewar zautowar kaunarki jamma.ar masoyana suna kirana da zautacen #HUMEE ina kaunarki shalelena kece inuwar dakin #SONA
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ₯°πŸ’žπŸ’žby,,,#MAR_AYSH_NE 
                  βœβœπŸ’žπŸ₯°πŸ’ž
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top