Sanatan Kebbi ta Tsakiya Adamu Aliero Ya Tayarda Kura a Jihar kebbi Yau.

 Sanatan Kebbi ta Tsakiya Adamu Aliero Ya Tayarda Kura a Jihar kebbi Yau.

Senator Aliero

Sanatan Kebbi ta Tsakiya Sen. Muhammadu Adamu Aliero ya Tayarda Kura inda dubban magoya bayansa suka tarbeshi a filin Sauka da tashin jiragye na Kebbi international airport dake Ambursa.

Sanatan dai tsohon Gwamnan Jihar kebbi ne inda yaje sanata har sau Uku yakuma yi ministan Abuja tareda shugaba Ummaru musa “Yar Adu’a,
Read this also
Dubban magoya bayansa sunyi cincirindo kafin isowar sa inda suka dafamasa baya.
Aliero yakasance manyan jiga-jigan siyasa na Arewacin NIGERIA dama kasa baki daya.
Yakuma gudanar da manyan Ayyuka a fadin jahar yayin gudanar da gwamnatin sa dakuma yana sanata 

Agajahub publishers

1 thought on “Sanatan Kebbi ta Tsakiya Adamu Aliero Ya Tayarda Kura a Jihar kebbi Yau.”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top