SEIFAC: Anaci Gaba da Raba ATM card Ga Wadanda Sukayi Nasara a Shirin SEIFAC Loan

SEIFAC: Anaci Gaba da Raba ATM card Ga Wadanda Sukayi Nasara a Shirin SEIFAC Loan 

Izuwa yanzu mambobin kungiyyar manoma ta seifac barkatai sun karbi katin ATM card dinsu yana hannun su, abun ya rage shine sanya kudi acikin asusun ajiyar masu cin gajiyar shirin. 

Mu cigaba da hakuri da yin addu’a Allah ya tabbatar mana da dukkan alherin dake cikin tsarin nan, mu sani komai yana da lokaci kudi zasu shiga asusun mambobin kungiyar manoman idan lokaci yayi sai dai har yanzu babu wanda yasan ranar da kudin zai shiga asusun masu cin gajiyar muna nan muna jira muna sauraro dukkan abun da Allah ya hukunta dai-dai ne a wurin mu. 

Read This Also

NYIF Naci Gaba Da Tura Sakon email Na Gayyata Duba Cikakken Bayani Anan

Duk wanda yasan yayi documentation na seifac zai iya zuwa gurinda yayi ya tambaya koya kira state coordinator na jahar Domin amsa ko samun Cikakken Bayanin Yadda zaai a amsa.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top