YADDA AKE MAGANCE MATSALAR WARIN GABA (Vaginal Odor)

YADDA AKE MAGANCE MATSALAR WARIN GABA (Vaginal Odor)

 

Duk irin kwalliya da wasu matan suka iya idan akazo maganar al’auara saika rena tsaftarsu anaso gaban mace ya zama da kamshi budurwa ko matar aure kuma akwai dalilai bakwai dake kawo hakan

1 istimna.i wato idan sha’awarki ta motsa kiyi amfanida hannunki wajen gamsarda kanki ko kuma madugo (lesbian)

2 ya kasance bayan kin gama saduwa da miji bazaki wankeba kawai saidai kiyi kwanciyarki

3 dadewar wando (pant) ajiki ba’ason mace tarika barinsa yana dadewa

4 yin amfani da ruwan sanyi wajen tsarki Kodai da zaran kinyi tsarki bazaki gogeba ki saka wando da jikan ajiki

5 duk lokacin da zaki yi tsarkin bayan gida(kashi) ki hada shi da wannan wurin ki cakude da sunan wankewa hakan kan sanya wari ko doyi ya samu wurin zama a gabanki

 

6 tafiya ba wando ya zamana ke sanya wando (pant) ba sabonki bane kina iya zuwa ko ina haka ba tare da wando a jikinki ba wasu har unguwa suna fita ba tare da wando ba daga yan’matan har masu auren

7 ko kuma bayan kin yi wankan tsarki na al’ada ba ki wanke gabanki da sabulun tsarki ko baki amfani da miski domin gun yayi kamshi Domin magance matsalar sai a kiyaye wadannan dana fada a sama kuma ya zama ana amfanida miski akai kai

Kabir Yusuf Danwurin Dutsi

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top