Zafafan Wasikun Soyayya na 2022

 Zafafan Sababbin Wasikun Soyayya na 2020

♥️ ALWAYS IN MY LIFE 

            ♥️ FOREVER IN MY HEART 💯
My dear you are keys success of my life 👈
      I’m always proud of you ♥️
you make me feel like a#KING
     you are my queen I give you all my trust 👈
            hold my hand and spend a little time with me.
 because you are my everything ♥️
     dear please tell me what love is all about ??
      All what i know is
👉Care is a major part of love and you give it to me ♥️
        dear you are beautiful quit alright
        REMEMBER 
           YOU ARE MY ONE AND ONLY
✍️✍️✍️ SECRETARY 
THE CHIEF SARVERNT OF ZWS

❣️🥰 Kece Rayuwa Ta💍….

Da Tayin farko Akan Iya Game soyayya Ta Kusanci XuciYa❣️ Kamar Kowa Yau inajin Gubin sO A taredani, Da Bakina Bansan Yazan Kiraki Kona Misaltaki Ba, Amma Zuciyata Ta Dade Da Samawa Alaqarmu Manufa❣️🥰, sO Ne Kadai Ke Iya Maye Gurbin sO Wannan Yasa Nake Mutuqar Qaunarki Sbd Nuna Qaunarki, Damuwarki, Kulawarki Akaina💝🤎
Nayi Alqawarin Kulawa Da Rayuwarki, Da Bata Kariya Hade Da SanYata farin Ciki Mai Dorewa, Xan Fuskarki Murmusawa Akowanne irin Yanayi, Zan Gusar Da Damuwa Takaici Ko bakin Ciki daga Jerin Mabiyanki, Zan Qawata Rayuwarki Da sOyayya, Xansa Kiyi Alfahari Kinfi Kowacce Y’ace Dacen MasOyi💔❤‍🔥
Ina Qaunar Ki💖
#MasOyinMasOya💍 ….✍️
….✍️Yanada Muhimmanchi Ki Xama WayayyiYa, Mai Aji Y’ar Uwah🧕

Read This Also

Me’ake Nufi Da Mace Mai Aji?

Ki Sani Bawai Girman Kai Da Jiji Dakai Da lzzah Sune Aji Ga Y’a Mace Ba, Mace Mai Aji Aduk Wani Abu Dazatayi Bazata Bar Wata Alama Dazata Xamo Baraxana Ga Jinkanta Ba, Ko Me Xatayi Cikin Kulawa Da Natsuwa Da Taka Tsantsan Takeyinsa, Wanda Dole Dakaga Tsarin Tafiyar Rayuwarta Sai Tashiga Ranka.
*
Karki Dauka Wayayyun Matan Da Maza Ke cewa Suna so, Sune Masu Sanya Matsattsun kaya Tsiraicinsu A Bayyane Suna Tiqar Rawa A Kafofin Sadarwa, Wlhi Sam Basu Maza Ke Nufi Ba, Yakamata Ki Sani Idan Wayewa Ki Dauki Wannan To Maza Rashin Wayewa Suka Dauketa, Kuma Kisani Hatta Abokan Sharholiyarki Maza To Mata Nagari Suke da Muradin Aura Ba Irin Ki Ba.
*
Waye Warki Wajen Da Namiji Bai Wuce Kasan cewarki Mai ilimi Da Kamun Kai Tsafta Da Kuma Natsuwa ba Duk Wani Da Namiji Mace Mai irin Wannan Halin ltace Wa yayyiya Agareshi
           Aji Kuma Ki Zamo Mai Taka Tsantsan Da Samari, Bawai Ace Kowanne sakarai yazama Abokin Mu’amukarki ba, Dan Kuwa Ba Wanda Zaiyi Afahari da Sace Zuciyar Wacce Kowa Ma Abokin Mu’amularta Ne, Amma Wacce Ta Gagari Mu’amulla da Kowa Ita Namiji Ke Alfahari ldan Ya Sameta Kuma Yake Mutuqar Tsoron Rasata.
*
Karki Dauka Da Salonki Na Shigar Banza, Ko Wulaqanta Samari Xaki Chimma Nasara, lnkuwa Kiyi Hkn Kisani Hatta Wadanda Ke Biye Muki Xaginki Suke Sunai Muki Kallon Shashasha, Abayan ldonki Dukda Nasan Kusan da Haka Amma Kuqara Kulawa Mata iYayenmu🥰❣️ Ina Qaunarku
#MasOyinMasOya…✍️
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top