An Bude Form na Tallafin NG CARES Na 100,000 Zuwa 2000,000 Ga Matasa Ga Yadda Zaku Cike Tallafin

An Bude Form na Tallafin NG CARES Na 100,000 Zuwa 2000,000 Ga Matasa Ga Yadda Zaku Cike Tallafin

Kamar yadda nayi Magana akan NG CARES program nace za’a fara yau ko gobe, ashe ban sani ba har Bauchi sun fara nasu, dukda cewa asali an fara ne da jahar Delta tun a shekarar da ta gabata.

Saidai su yan Bauchi sunce sun bude portal din nasu daga ran 26th January, 2022 ne zuwa 9th February, 2022 wato kenan zamuce sun rufe jiya, to amma naga basu rufe google form da suka kirkira domin tattara bayanan yan Jahar ba, saboda haka duk wanda yake da dama, kuma yake da requirements sai yayi kokari ya cika yanzu yanzu, sannan sai ayi kokarin sharing wa yan uwa yan Bauchi.

Idan kai ba dan Bauchi bane sai kayi hakuri har naku yazo, saboda gudun kada ka lalata bayananka.

Ga abubuwa da ake buqata wajen cike wannan google form din:

1. Email Address

2. First Name

3. Middle Name

4. Last Name

5. Gender

6. Date of Birth

7. Phone Number

8. NIN Number

9. Residential Address (Wurin zama)

10. State (tick Bauchi)

11. LGA

12. Sannan sai ayi uploading Passport, kada ya kasance mai nauyi.

Bayan kayi next zasu nuna maka abubuwa da ake buqata kamar su

1. Evidence of Security, utilities, Stationer and Tenancy Agreement

2. Evidence of registration with CAC, SMEDAN, State Business Premises or Trade and Artisan

3. Direct Wage/Salary Payment into employee bank Account/digital wallet for at least 3  months

Sai kayi next, zaka zabi:

1. Business category: micro ko Small business

2. Business type: formal ko informal

3. Age of business

4. Business registration: zaka zabi CAC, ko SMEDAN, ko Trader and Artisan ko NASSI ko NASME ko Business Premises Registration

5. Sai kayi uploading evidence na abinda ka zaba a sama.

6. Business Location

7. Nature of Business: zaka zabi wane irin business kakeyi

8. Sai submit.

Daga cikin tsarin wannan program din shine, koda baka da daya daga cikin wadannan business registration din zaka iya cikawa, saboda sunce daga baya zasu yiwa mutane training saboda su samu damar mallakar wannan certificate din, to amma bansan yaya yan Bauchi zasuyi nasu ba.

Kudi zasu bada daga 100,000 zuwa 200,000 

Kada a manta ayi sharing wa  yan uwa su cika yanzu yanzu, ga form din a kasa

https://cutt.ly/BAUCHICARESRA3

na samu wannan bayanan ne a shafin facebook na INSIDE BAUCHI STATE.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top