Anaci Gaba Da Approval na Nirsel covid-19 Loan, Duba Dalilanda Suke Hana Samun Approval Dakuma Yanda Zaku Gyara Domin Samun Approval Cikin Sauki

 Anaci Gaba Da Approval na Nirsel covid-19 Loan, Duba Dalilanda Suke Hana Samun Approval Dakuma Yanda Zaku Gyara Domin Samun Approval Cikin Sauki

Ana dai ci gaba da approved..  wasu kuma ana turo musu sakon suje su karbi kayansu

Kuje kuyi updated kuma ku saita amount dinku dai dai yadda zaku samu naku sako da yardar Allah.

Wadanda dukeda matsalar gyara cost of items suje cafe ko Duk inda sukasan ana gyarawa lafiya qalau

Wadanda suke zuwa cikawa ko update yake nuna musu fari to suma aje a gyara har sai yi lafiya qalau wadannan sune dalilanda suke hana samun approval

Ana Gyara Wadannan Abubuwan Approval Zai Samu Dayarda Allah.

Samfarin Sakon approval na Nirsel

Read This Also

KARIN HASKE DANGANE DA RANCEN COVID-19 DA RANCEN AGSMEIS DA RANCEN ASUSUN SAKA JARIN MATASAN NAJERIYA (NYIF) DA KUMA RANCEN ANCHO0R BORROW PROGRAMM (ABP ) AYAU 15 GA FABRAIRU 2022  

Portal For The 2022/23 Recruitment Into Federal Ministry of Agriculture and Rural Development (FMARD) Is Opened Here’s The Guide On How To Apply 

An Bude Shafin Tallafin Gidauniyar Kashim Ibrahim Mai Taken “Kashim Ibrahim Fellowship 2022” Ga Bayanin Yadda Zaku Cike 

Sannan ina kara baku Shawara ku daure kucika AgSmies da SME. Wai sai kaga mutun yanada CAC da TIN Number amma yakasa cika AGMIES da SME to me kake jira? Wadanda tsarukan babu mutane da yawa cikinsu yanada kyu ace kuncika su. Sannan SME 750 fa ake baka damar kanema. Shikuma Agmies miliyan 3 fa ake baka damar kanema.

Gaskiya kuyi kokari ku neme wadannan biyu din wato AGMIES da SME kuma zaka iya cika duka ukun ma idan kamaso wato.

AGMIES non interest

SME non interest

Household non interest.

Duba Shafin Nirsel covid-19 Loan Domin Karin Bayani

https://nibloans.nmfb.com.ng/

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top