ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI

 ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI:

Ka daure kayi share domin Al’umma su amfana.

Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al’umma saboda tana da sindarai wadan da suke kace cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.

Kadan daga amfanin shayin Tazargade da kaninfari.

1. Magance ciwon kai

2. Magance zazzabin maleria

3. Magance bacin ciki

4. Magance zafin zuciya.

5. Magance infection

6. Magance raunin mazakuta.

7. Karfafa garkuwar jiki.

Da sauran su.

Yadda za:a hada shayin shine.

Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa,zaa iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.

A rana 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.

Share.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top