Anfara Rarraba Shinkafar Da Akayi Dalarta a Abuja Duba Hotunan Anan
Dalar Shinkafa Na Najeriya Dake Abuja Ya Fara Rarraba Kayan Shinkafa Na Najeriya A Fadin Jihohin Kasar Nan, Manoma Suna Saye Da Manyan Motoci.
Yanzu Ku Duba Da kyau Zaku Ga Duk Wani Itace, Sunce Mana Itace Ba Shinkafa Ba, Suma Sunce Ba Za’a Raba Ba Saboda “Karya”. Godiya ga Allah akan wannan
Yakamata mutanen NIGERIA 🇳🇬 su rika yabawa gwamnatin tarayya Dakuma kungiyo masu zaman kansu Duk Lokacin da Sukayi nasara akan wani abu saboda shine ci gaba a kasa.
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun Cikakken Bayani Dangane da alamurran Nigeria, Africa dama Duniya baki daya.
Agajahub publishers