Anshiga Mataki na 2 a Shirin Whitefield Foundation Mai Hadin Gwuiwa Da COCA-COLA Domin Horar da Matasan Nigeria, Ga Yadda Zaku Shiga
Anshiga Mataki na 2 a Shirin Whitefield Foundation Mai Hadin Gwuiwa Da COCA-COLA Domin Horar da Matasan Nigeria afannin Entrepreneurship Dakuma Agriculture
Shirin Whitefield Foundation Mai Hadin Gwuiwa Da COCA-COLA Foundation ya kammala mataki na I inda tuni ya zallaka sashe na 2 bayan bayarda certificate of attendance ga waÉ—anda suka halarci matakin na farko.
Kamar yadda Sukayi Bayanin cewa wannan Mataki za’a kara Daukar mutun 1000 masu shirin samun Tallafin Shirin bayan sun nuna kwarewarsu na abunda suka koya daga mataki na 2 inda hakan zai basu damar shiga mataki na 3 kuma na karshe.
Ga sakonsu na email address Dangane da cigaban Shirin