Cikakken Bayani Dangane da Amsar Lambobin katin ATM 6 na karshe Da masu Raba katin SEIFAC keyi Shin Abayar Ko kar Abayar

 Cikakken Bayani Dangane da Amsar Lambobin katin ATM 6 na karshe Da masu Raba katin SEIFAC keyi Shin Abayar Ko kar Abayar

Seifac ATM distribution

Aslm dangane da last 6 digit da ake dauka a wajen, karɓar Atm wannan ba matsala bane, ana comfirm neh shaidar an baka Atm naka sbd, Atm verve yana farawa da 5 number neh dashi da master card, sai kuma visa yna farawa da 4 number neh, toh iya inda suke banbanta yawanci shine last six digit neh, toh shiyasa ake daukar su sbd comfirm asan anbaka.

Sannan maganar za’a iya cire maka kuɗi ta Atm da iya wadannan last six digit din to karyane, koh da ace mutum ya samu card number naka complete toh sai ya samu CVV sannan sai banki sun masa one time password (OTP) tukun zai iya ciran kudi dashi, amman a kiyaye sbd kar a dora na wani wanda bai san abun bah kuma a kirashi yatura code yatura.

Allah sa mudace

Adam Shehu Ahmad 🖊️©️

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top