HANYOYI 7 INGANTATTU NA YIN KIBAR JIKI BASAI ANSHA MAGANI BA.

 HANYOYI INGANTATTU NA YIN KIBAR JIKI BASAI ANSHA MAGANI BA.

Wanda duk yakeso yai kiba ya Ganshi mulmul ko bulbul to Dora kanshi akan wadannan Hanyoyin

1- Isashen Hutu, Mutum ya zamana Yana samun Hutu, rage aiki Mai wahala Wanda yake girgida jikin ta ko Ina.

2- Kwanciyar hankali, Mutun ya nemama kansa kwanciyar hankali da natsuwa, duk wata harka ko harkalla dake tada hankali Mutun ya kauce Mata, tinane tinane, hange hange da dora ma rayuwa wani guri na daga cikin ababen da suke sa jiki ya tsuke, ga mutum na cin Abinci Amma baya kiba.

3- Anfani da wasu Rikunnen kayan abinci fiye da Wasu, Daga cikin kayan abinci da suke saurin sa kiba da tunbi akwai Yawan cin kayan ciki, Naman tsuntsaye ire iren su Talo Talo, Zabo, da Dakwalen kaji fiye da Jan nama, 

4- Anfani da Vitamins da kuma Carbohydrates, bawa wadannan Rikunnen kayan abinci ko kayan abinci Masu dauke da wadannan sanadaran Gina jiki na taka mahimmiyar rawa wajen Mai mutum dukeke.

5- Yawan Cin abinci, Mutum ya zama baida aiki sai ci 😆😆, Da dama Zaman Mutum busy ko wane lokaci na haifar da Rashin cin wadataccen abinci Wanda jiki ke bukata.

6- Kula da wasu Cutuka ajiki, Akwai Dinbin matsalolin da Suke Hana karuwar jiki a sirrince Mutum Yana da matsala Amma Rashin zuwa ayi bincike yasa ayita ramewa Ana lalacewa.

7- Dabi’u, Akwai Dinbin matsaloli da Dabi’u ke haifar wa daga ciki akwai Rashin kiba kamar Anfani da miyagun Kwayoyi, shaye Shaye da Sauran su duka Suna taka mahimmiyar rawa wajen Rashin kiba ta Jiki. Allah yasa mu Dace muyi aiki da Abun.

Ai malan ko Hajiya zakuyi anfani da wadannan matakan Babu wani wahalar Shan magani.

Sanadiyar ANFANI ko shan magungunan Karin kiba za a iya Haduwa da Matsala kuma ga Mata masu Ciki

ALAMAR CIWON SUGAR GA MATA MASU CIKI

*- ANFANI DA MAGUNGUNA KO ABINCI DAN KARA KIBA.*

*- HALITTA TA KIBAR JIKI*

….Wadannan dalilai 3 suna daga cikin manyan dalilan dake haifar da ko sa mata su samu manyan jariri wato MACROSOMIA Acikin mahaifa. Idan mace nada daya daga cikin wadannan dalilai zata iya haduwa da wannan yanayin daga karshe ta kasa iya haihuwar sa sai an hada da aiki.

Wannan yasa aketa yekuwar kaucewa shan magungunan kara kiba wanda zai iya zama sabab na haduwa da hakan.

Awon sikari na daga cikin mahimman aune aune da ake mata masu ciki lokacin awo dan kare mata daga haduwa da hauhawan sugar sanadiyar ciki takai ga hauhawan girman da acikin mahaifa fiye da kima. Awon fitsari da ake ma mata masu ciki shine Awon sugar da ake.

Awon nauyin jiki, wato duk abunda ake ma mata masu ciki yana da fa’ida, akwai anfani da dalilin hakan. Idan aka auna nauyin mace a karan farko za a san iya adadin nauyinta da kuma danda ake dauke dashi, lokacin haihuwa za a fahimci nauyin girman DA a ciki.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top