Hirar soyayya masu dadi na 2022

 WasiQar✍️ SaQon🎁 sOyayya❣️

…………✍️

Amincin Allah Yasake Tabbatah Ga Kyakkyawa Me Yawan Fara’a Hadeda Kyakkayawan Murmushi, Wanda Ke Girgije Xuciya Daga Bakin Ciki Takoma lzuwa Farin Ciki, Hakika Ke Macece Me Tarin Ababen Burgewa Yayin Dana Nazarci Halayenki Daga Nesa, Bayan Kusantarki Kuma Danayi Don Sanin Haqiqanin Halayyarki Mamakinki Yakere Xatona.

🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚

📍Kece🖊️ Irin Macen Da Addinin Musulumci Ya Musaltasu Da Mata Na Gari.

📍Kina🖊️ Sahun Matan Da Duk Wani Namiji Xaiyi Alfaharin Samunki Matsayin AbokiYar Rayuwa.

📍Kece🖊️ Macen Da Kowanne Da Xaiyi Alfaharin Samunki Matsayin Mahaifiya.

📍Kece🖊️ Wacce Da Dangi Xasuyi Farin Ciki Da Samuwarki, Sbd Xaki Zaki Zame Mana fitila Me Yaye dukkan Duhu Ni da Suu.🖍️

🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄

Kyawawan ‘Dabi’unki Da Asalinki, Sunjawo Hankalina Da sOyayyata Gareki, Kalamaina Sunkwance Adadinsu Baizai QidaYu Ba, Kullum Sonki Qaruwa Yake A Cikin Raina, Xuciyata Tayi Nauyi Tamkar Xata Tsage, Gangar jikina Kullum Shirin Narkewa Yakeyi, Koyaushe Qara Samun Tabbacin Kamuwa Da Matsanancin Ciwon Sonki Nake, sOyayyarki Ce Zata iYa Ceto Rayuwata Daga Shiga Qangin sO😭😭

Ina Patan Xaki Qaunace Ni fiye da Nake Qaunarki MasOyiya🥰

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

Taaabdiijaam!! Allah Ka Yafe Mana🤓

❣️❣Nakasan Ce Ina Hangen SOyayya Daga Nesah, Aduk Loqacin Da Naga MasoYa Ko kuma Jin Labarin SOyayya Nakan Shiga Shauqi Mara Misali Da farin Ciki Mara Misaltuwa, Na Dauki So Abu Mafi Soyuwa A Raina Dukda Cewa Bana sOyayya❣️🥀

🥀❣️ Bawai Saboda Bana so Naqiyin SOyayya Ba, Sai Dan Ban Hadu Da Wacce Ta Dace Na Mallakawa Soyayya ta Da farin Cikinah Ba, Na Dauki Xallar farin Ciki Ba Surki Tunkan Na farashi Kunga Kuwa Dole inada Manyan Mafarkai Dangane Da SOyayya ta, Wannan Yasa Na Zubawa Sarautar Allah ldo Tareda Addu’ar Allah Ya Hadani Da irin Masoyiyar Danake sO Take sOna🥀❣️

❣️🥀Haqiqa Na Tabbatar Allah Ya Yaji Kuka Na Sannan Kuma Ya Ansa Addu’ata Don Ya Hadani Da Wacce Duk Abubuwan Da Muradin Samu A sO, Allah Ya Arzurta Ni Da Samun Soyayyar Ki A Loqacin Da Nake Buqatar Hakan, Yanzu Nagane Cewa Rashin Bayyanar Ki Gareni Shine Dalili Dayasa Naqiyin SOyayya Tsawon Loqaci, Sbd Kece Ma Mallakiyar SOyayyata 🌹🌹Shiyasa Nake Da Muradai Dayawa A sO, Kece Wacce Zuciyata Ta Harbu Da sOnta Karo Na farko A Rayuwata, Xanyi Alfaharin Cewa Ni Mai Sa’a Ne so fiyeda da Kowanne Masoyi SBD Nasarar Mallakar XuciYar Ki Danayi, lna Sonki Kamar Yadda Nakeson Rayuwa ta Xab Kula Dake Na Baki Kariyah A Kowanne Hali fiyeda Yadda Nake Yiwa Kaina🤏

Kece Farin Ciki Nah🥰❣️

Kalamai❣️❣️Suna Da Mutukar Tasiri A sOyayya fiye Da Kudi Ko Ince Komai Ma…..✍️

Ku Gane Wani Abu, Shi fha sO Ko Kuma Qauna Suna Samuwa Ne Visa Wasu Nasarori Da Mutum Ya Mallaka Na Burgewa, Kamar Yadda Duk Wadan Da Kake Hurda Dasu Akwai Dalilin Hakan, Kaima Duk Wanda Zai Kusance Ko Ya Mu’amulance Ka Ko Kuma Ya Kaunace Ka Akwai Dalilin Daya Sa Hakan.🥀🥀

Shakka Babu ldan Ka Kasance Attajiri Mai Tarin Arziki Wannan Zai iya Sawa A sO Ka Saboda Wannan Nasarar Daka Chimma, Ko Ace Kaidin Wani Shaha Rarren Jarumin Film Ne Ko Mawaki Ko Kuma Dan Kwallon ‘Kafa Ko Kana da Kyan Siffah Daidai Sauran Su, Tabbas Dukkan su Xasi Iya Sawa A so Mutum, Amma fha Bazasu Wadatar Ba.🥀🥀

sOyayyar Bazata ‘Dore Ba ldan Babu Tausa sawa Da Kalamai Masu Sanyaya Zukata Da Kulawa, Dan Kanada Kudi Ballai Suci Gaba Da Amfanar Ka Bayan Kafuwar sOyayyar Ka Azuciyar Wata Ba Amfanin Sa Ya Tsaya Daga Jawo Ra’ayinta Gareka, Haka Ma Sauran Nasarorin Baka Duka Kaine Xaka Sa Ta Kaunace Ka Da Kwarewar Ka,

    ❣️❣️ Kunga Kuwa Hakika Kalamai Shike Da Kaso 70% Cikin 100%, Shine Ke Wadatar Da Xuciya Da Taqaice Manufa Ga Wanda Akayi Domain Sa, Shakka Babu Kalamai Suna Da Tasiri A so fiye da Komai, Koda Basu Ne Suka Kaga sOyayya Ba Suke Rayata Harzuwa Matakin Qarshe👌🏿

❣️❣Nakasan Ce Ina Hangen SOyayya Daga Nesah, Aduk Loqacin Da Naga MasoYa Ko kuma Jin Labarin SOyayya Nakan Shiga Shauqi Mara Misali Da farin Ciki Mara Misaltuwa, Na Dauki So Abu Mafi Soyuwa A Raina Dukda Cewa Bana sOyayya❣️🥀

🥀❣️ Bawai Saboda Bana so Naqiyin SOyayya Ba, Sai Dan Ban Hadu Da Wacce Ta Dace Na Mallakawa Soyayya ta Da farin Cikinah Ba, Na Dauki Xallar farin Ciki Ba Surki Tunkan Na farashi Kunga Kuwa Dole inada Manyan Mafarkai Dangane Da SOyayya ta, Wannan Yasa Na Zubawa Sarautar Allah ldo Tareda Addu’ar Allah Ya Hadani Da irin Masoyiyar Danake sO Take sOna🥀❣️

❣️🥀Haqiqa Na Tabbatar Allah Ya Yaji Kuka Na Sannan Kuma Ya Ansa Addu’ata Don Ya Hadani Da Wacce Duk Abubuwan Da Muradin Samu A sO, Allah Ya Arzurta Ni Da Samun Soyayyar Ki A Loqacin Da Nake Buqatar Hakan, Yanzu Nagane Cewa Rashin Bayyanar Ki Gareni Shine Dalili Dayasa Naqiyin SOyayya Tsawon Loqaci, Sbd Kece Ma Mallakiyar SOyayyata 🌹🌹Shiyasa Nake Da Muradai Dayawa A sO, Kece Wacce Zuciyata Ta Harbu Da sOnta Karo Na farko A Rayuwata, Xanyi Alfaharin Cewa Ni Mai Sa’a Ne so fiyeda da Kowanne Masoyi SBD Nasarar Mallakar XuciYar Ki Danayi, lna Sonki Kamar Yadda Nakeson Rayuwa ta Xab Kula Dake Na Baki Kariyah A Kowanne Hali fiyeda Yadda Nake Yiwa Kaina🤏

Kece Farin Ciki Nah🥰❣️

Agajahub publishers

2 thoughts on “Hirar soyayya masu dadi na 2022”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top