Kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciyar da Nishadan Tarwa

 Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zuciyar Masoya da Sanyaya Zuciya

★TAURARUWA KIKE CIKIN TAURARIN JINSIN MATA★ HADADDIYA KIKE😘 GA KYAU😍 HAR YANXU BANGA KAMAR KIBA🙆🏻‍♂️ HASBUNALLAHU WANI’IMAL WAKIL★ ALLAH YAYI HALITTA A CIKIN WANNAN DUNIYAR🌐🥰
Idan rayuwa bazata yuwu ba tare da iska ba, Haka Nima baxan iya rayuwa batare da keba kece rayuwata ya gimbiyata
MACE MAI HANKALI ITACE WADDA BATA SAUYA HALITTAR DA ALLAH YAYI MATA
  Meyasa dawayan yan mata ke bleaching?
Meyasa suke qarin gashi ?
    Kodai basu da lqbarin cewa Allah ya tsinewa duk masuyin sa ne ?
        Wlh indai mace mai tsafta CE muninta sau dayawa black beauty mata sunada Kyau na kece raini 
 Amma basa gane hakan gani suke kamar fari shine kawai Kyau      
   Allah Ka shirya mana zuria Ameeeen
DALILAN DA ZASU SA SO YA SAUYA DAGA NA KARYA ZUWA NA GASKIYA….
.
Ita zuciya daka ganta abace mai matukar rauni, kankanin abu zai iya sauya mata ra ayi musamman abin tausayi, da yawa samari sun auri matar da badan Allah sukaje wajenta ba, wasu sunje ne kawai domin yaudara ma ana suyi soyayya na lokaci, sakamakon kulawar da zuciyarsu ke sauya za a iya samun sauyin ra ayi, sai yaji ya natsu data zama matarsa, kaga anan soyayyar karya ta koma na gaskiya.
.
akwai wanda kuma zaice bari naje wajan wancan muyi soyayya koda na 1week ne, kaga a gaskiyar zance ba sona gaskiya ya kaishi ba, ana haka sai tace NASIR ba damu kodan me kake sona ba, nidai na sani dan Allah nakesonka, kuma zan cigaba da sonka, NASIR nayi soyayya kala kala kuma duk an yaudare gashi ban dandara ba na sake baka amana, na baka amanatane sbd ina da yakinin kai dan halak ne, ba irin sauran bane sannan zaka rikeni amana. .
.
wadannan kalmomin saisu raunar da zuciyar naji yaji cewa shifa dan Allah yake sonta yanzu kuma da gaske.
.
dalilan suna da yawa, da fatan kun gamsu
🚧🚧Mubarak El Sharawy 🚧🚧
✔️✔️✔️✔️✔️Admin✔️✔️✔️✔️✔️
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top