MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE:
Assalamu alaikum warahmatullah
🧄 dattin Mara:
🧄 dasqararren maniyyi:
🧄 dattin ciki:
🧄 inzali.
🧄 KANKAMACEWAR AZZAKARI NAMIJI.
🧄 kaikayin gaba.
duk wanda Allah ya jarabta da daya daga cikin wadan nan cututtuka, insha’Allah idan ya jarabta wan nan zaisami sauqi.
🧄 kanumfari.
🧄 tumeric.
🧄 garlic.
🧄 citta.
za’a tsaftace wadannan abubuwan a yayyankasu qananunqananu, Sai asami gorar swan din babba duka ajiqashi abashi kwana ukku kan a fara sha.
🤰🏽pregnant woman ba zasu shawan nan hadin ba, amma wadda ta sami miscarriage idan jininta yadaina duba komai ya dai daita zata sha domin zai wankemata mararta insha’Allah.
note:
Idan munajin wata cuta ajiki muje mugani likita adubamu a tantance abinda yake damunmu mudaina shan magani barkatai shima babbar matsala ce, Allah yabamu lafiya bakidayanmu