MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA
🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌
SHARE ⏰
Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.
- Citta mai kogo 🌾.
- Namijin goro 🌰.
- Tafarnuwa 🌰
- Kanumfari 🍂
Yadda za’a hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo, se asamu tafarnuwa da kanumfari a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa chokali 1 sau biyu a rana.
Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.
SHARADI!!!
🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌
Idan Har Kataba samun kanka a Istimnai wajibine Kanemi maganinsa kafin amfani da wannan hadi. Bazeyi aiki ba matukar Kataba Istimnai.
Ma’anar Istimnai
Amfani da Hannu ana wasa da AL’aura ko kallon abubuwan batsa dan biyawa kai sha’awa.
Me Bukatar Hadadde aimana magana +2348037538596 or m+2348066627317. Kota WhatsApp ne, Zamu aikoma har Jihar da ake Bukata ta hannun direbobi.