Maganin Karin Girman Gaba

 MAGANIN KARIN GIRMAN MAZAKUTA:

° SHARE 🔔

.

Wata sabuwar fa’ida game da yadda za’a magance matsalar kankantar gaba,amma wannan hanya banda wanda ya zamana sanyi ne ya kankantar da gaban shi sai ka fara neman maganin sanyi tukunna.

Wannan sai ya nemi maganin sanyi wanda mukai bayani a baya,ko kuma wanda basur shima ya kankantar da gaban sa shima ya fara kawar da basur din tukunna.

Zaka nemi

1️⃣–Aloe vera 🌿

2️⃣–Zuma🍯

3️⃣—Man Zaitun.🍀

YADDA ZAA HADA: Da farko zaka bare bawon Aloe vera din iya farin ciki (ruwan) ake bukata sai kasa wani abu ka motsa shi ya danyi ruwa-ruwa sannan ka Zuba man Zaitun akai da Zuma ka juya sosai.

zakaga yayi kauki kamar kwai,sai ka diba ka rika shafawa a hankali a gaban ka kana shafawa kamar na tsawon minti 5 sai ka barshi tamsawon minti 30 sai ka wabke da ruwan dumi.

:

“`Allah ta’ala yasa mudace

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top