MAGANIN SANYIN MARA MAI TSANANI (INFECTION )DA WANKIN MARA

 MAGANIN SANYIN MARA MAI TSANANI (INFECTION )DA WANKIN MARA

SHARE πŸ””

Ka daure ka tura zuwa sauran yan uwa domin su amfana baki daya.

Wannan magani yana da matukar muhimmanci ga maza ko mata domin yana magance matsaloli da dama a cikin jikin dam adam zuwa marar sa.

Kadan daga cikin aikin sa.

1. Magance sanyin mata

2. Magance matsalar ciwoara

3. Magance matsalar zafin fitsari ko wahalar yin sa.

4. Yana wanke mahaifa ma mace.

5. Yana wanke mara

6. Yana karawa mata niima.

7. Yana kara karfin Namiji.

Abinda zaa nema kuwa shine

1. Citta danya

2. Kurkum

3. Lemon tsami

4. Kaninfari

Kowanne za’a same shi a kasuwa basa da wahalar samu guda daya ne wasu ke basu wahala wajen nema wato(kurkum) gashi nan photon sa zaku ganshi kamar citta amma shi yalo ne,kuma ana samun a wajen masu saita citta.

Za’a samu citta mai yatsu guda 1 babba,kurkuma guda 2 lemon tsami 1 kaninfari chokali 1 ruwa kofi 4,sai a hada a tafasa sosai idan ya wuce a rika shan karamin kofi safe daya yamma.

Ragowar zuwa washe gari a karasa shan sa,idan ya kare a sake hada wani,zaa sha na tsawon  sati biyu.

Allah yasa a dace.

πŸŒΏπŸ‚πŸ‚πŸ€πŸπŸŒΏπŸ‚πŸ‚πŸ€πŸ€πŸ€πŸπŸπŸ‚πŸ‚

LIKE AND SHARE ➑️

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top