MAGUNGUNA BIYAR (5) NA TAFARNUWA
SHARE 🧄
A yau insha Allah zamu kawo yadda zaa magance wasu manyan cutuka guda biyar ta hanyar amfani da Tafarnuwa da ruwa.
🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄
AMFANIN TAFARNUWA 5
1. Hight blood pressure
2. Sanyin ƙashi
3. Rage tumbi
4. Cancer
5. Kashe kurajen fuska/bacteria.
YADDA ZAAI AMFANI DA TAFARNUWAR
🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄
Da farko zaka samu tafarnuwa kamar guda daya sai ka ɓare ka dauki kamar sili 3 ka daka su kadan sai ka samu ruwa mai kyau kofi daya ka zuba a ciki kabar shi kamar minti 5 sannan ka hanye ruwan da safe kafin ka karya.
Zaka yi haka tsawon wani lokaci,da kanka insha Allah zakai mamakin canjin da zaka samu a jikin ka.
🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄