Tarihin Jaruma Ummi Rahab (kannywood actress)2022

 Tarihin Jaruma Ummi Rahab (kannywood actress)

Munyi kokarin zakulo muku amsoshin tambayoyi Dangane da Tarihin Jarumar kannywood industry Ummi Rahab ta hanyar amfani da Tambayoyin da kuke aikawa Google dangane da Tarihin Jaruma ummi Rahab Kamar haka:

 • Ummi Rahab family biography
 • Photos Ummi Rahab
 • Shekarun Ummi Rahab
 • BBC Hausa Tarihin Ummi Rahab
 • Ummi Rahab Phone Number
 • Ummi Rahab Biography
 • Related searches
 • Ummi Rahab parent
 • Ummi Rahab da Yasir
 • Ummi Rahab birthday
 • Ummi Rahab Kannywood
 • Tarihin ummee Rahab
 • Ummi rahab Instagram
 • Ummi Rahab video songs
 • Who is Ummi Rahab in Kannywood?
 • Is Adam A. Zango father of Ummi Rahab?
 • What is the relationship between Adam A. Zango and Ummi Rahab?

TABLE OF CONTENT

 • Abubuwan da ke ciki 
 • Wacece Ummi Rahab
 • Yadda Ummi Rahab ta shiga harkar fim
 • Iyayen Ummi Rahab

Ummi Rahab da Adam A Zango sun raba gari

Kyakkyawar jaruma Ummi Rahab na daya daga cikin matasan jarumai da tauraruwar su ke haskawa a wannan lokaci a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood.

Wacece Ummi Rahab

An haifi jaruma Ummi Rahab a ranar 7 ga watan Afrilun shekarar 2003, a jihar Kaduna dake Arewacin Najeriya. Ta yi karatu a matakin Firamare da Sakandare a jihar ta Kaduna.

Yadda Ummi Rahab ta shiga harkar fim

Sakamakon shakuwa da kuma kauna dake tsakanin Ummi Rahab da fitaccen jarumi Adam A Zango, ya sanya har ya zuwa yanzu wasu ba su yadda cewa Ummi ba diyar Adam A Zango ba ce, tun bayan fitowar ta a cikin fim din “Ummi”, lokacin tana karamar yarinya.

Tarihin Ummi Rahab

Ummi Rahab dai an haifeta a shekarar dubu biyu da hudu wato 2004 a cikin garin Kaduna dake Nigeria. Ummi Rahab nada shekara sha bakwai (17) yanzu a wannan shekara ta 2021. Ummi Rahab dai ta fara harkar film tun tana karamar yarinya wanda hakan yasa ta koma Kano da zama bayan ta idar da karatunta.

 

Shekarun Ummi Rahab

Kamar yadda muka rubuta a sama Ummi Rahab an haifeta a shekarar dubu biyu da hudu (2004) to yanzu shekarunta sunyi daidai da shekara sha bakwai (17).

Ummi Rahab Phone Number

Number wayar Ummi Rahab ta kasance a boye amma idan kana so kasamu number ta zaka iya tuntubarta ta hanyoyin sada zumunta kasar su instagram, twitter da sauransu, Domin nan ne kawai hanyar da zaka iya samun number wayarta.

Iyayen Ummi Rahab

Ummi Rahab dai ta kasance uwayenta ba hausawa bane kwanannan jarumi Ali Artwork yayi posting din wasu mutane inda yake cewa sune iyayen Ummi Rahab. Zaku iya kallon hotunan anan kasa.

 

Iyayen Ummi Rahab Kannywood

Iyayen Ummi Rahab Kannywood

Ummi Rahab Birthday

Ummi Rahab ta sakki sabbin hotuna na ranar birthday dinta jeka kasa domin ganin wa’annan sabbin hotunan.

 

Ummi Rahab Birthday Pictures

 

Jaruma Ummi Rahab na ɗaya daga cikin ƴan mata masu ƙananan shekaru a masana’antar kannywood, ta fara harkan fim tun tana ƙasa da shekaru goma, jarumin kannywood (ADAM A ZANGO) ne ya shigar da ita cikin masana’antar fim. Inda aka fara haskata a fim ɗin jarumin mai suna “Kin Zamo Takwara Ummi “

 

An haifi Ummi Rahab a ranar 7 ga watan Afrilu na shekarar alif 2003 a Jihar Kaduna. Jarumar ta yi firamare da sakandire duk a jihar Kaduna. A yanzu haka tana zaune a jihar Kano don sana’ar wasan kwaikwayo.

Ummi Rahab

 

Fim din da ya haskaka jarumar shi ne fim ɗin “Kin Zamo Takwara Ummi”. Inda ta fito a ƴar gidan jarumi Adam A Zango.

Jarumar ta kasance ƙarama. Amma ta sami damar nuna cewa zata iya wasan kwaikwayo. Tun daga nan kyakkyawar jarumar ta zama sananna a masana’antar, a tsakanin tsofaffi da kuma matasa. Bayan wasu shekaru tabar masana’antar don cigaba da karatun ta na Sakandire.

 

Ummi Rahab

Ummi ta dawo masana’antar tana da shekaru 18 a duniya. Jarumar ta dawo gabaɗaya don ci gaba da sana’arta ta fim. A wannan karon, Ummi ta ƙara girma kuma tauraron ta na haskawa a masana’antar.

Fim din Ummi na daya daga cikin fina-finan da jarumar ta fara fitowa, tun daga lokacin kuma ta yi sanyi ba a sake jin duriyar ta ba sai a ‘yan shekarun nan.

Bayan Ummi Rahab ta girma, Adam A Zango ya sake dawowa da ita harkar fim, inda ya sanya ta a cikin shirin fim din “Farin Wata Sha Kallo” wanda ya sanya ta sake daukaka a cikin masana’antar.

Iyayen Ummi Rahab

Kamar yadda muka bayyana a baya cewa mutane na ganin cewa Jarumi Adam A Zango shine mahaifin a gare ta, jarumin ya fito ya musanta wannan magana, sai dai kuma har ya zuwa yanzu babu wani rahoto dake nu ni da ainahin iyayenta.

Daddy Hikima ya tsunduma kogin soyayya, Aisha Humaira ta nuna kishi a fili

A rahoton da Neptune Prime suka ruwaito, wakilin su Saleh Inuwa ya ruwaito cewa jarumi Adam A Zango ba shi da wata dangantaka da ita, inda ya ce jarumin ya dauko ta daga wajen wata fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da bai bayyana sunanta ba.

Masu kallon fina-finan Hausa dai sun cigaba da sanya matsin lamba ga hukumar MOPPAN domin ta kirawo Zango da Ummi domin su yiwa duniya bayanin ainahin abinda ke tsakanin su.

Ummi Rahab da Adam A Zango sun raba gari

Wasu bayanai da ke ta faman yawo na nuni da cewa alaka tsakanin Ummi Rahab da Adam A Zango ta yi tsami, inda hakan zai bawa mutane da dama mamaki, ganin cewa tun kafin a je ko ina an samu wannan baraka tsakanin Zango da Rahab wacce ya dauka tamkar diya a wajen shi. Har ya zuwa yanzu wasu ba su yadda cewa Ummi ba diyar Adam A Zango ba ce, tun bayan fitowar ta a cikin fim din “Ummi”, lokacin tana karamar yarinya.

Bayan Ummi Rahab ta girma, Adam A Zango ya sake dawowa da ita harkar fim, inda ya sanya ta a cikin shirin fim din “Farin Wata Sha Kallo” wanda ya sanya ta sake daukaka a cikin masana’antar. To amma sai dai kafin a shiga daukar kashi na biyu na shirin, gayyatar ta watse tsakanin su.

Zance ya kare: Mansura Isah ta koma gidan Sani Danja

Tuni Ummi Rahab ta daina bin sa a shafin Instagram, inda shi ma a nashi bangaren ya daina binta, haka kuma ya goge duka hotunan ta a shafin sa, ita ma kuma ta aikata hakan inda ta goge duka hotunansa. Hana rantsuwa dai akwai hoton da shi Zango ya wallafa nata da yake nunawa duniya cewa ya canja ta ya kawo madadinta a cikin, inda ya maye gurbin ta da wata jarumar mai shigen yanayi da ita.

Shin kuna da wani abin cewa? za ku iya bayyana ra’ayinku a wajen sharhi dake kasa

 

 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top