Waiwayen Baya Dangane da Rancen Covid-19: Nirsal Microfinance Bank Sun Fara Tura Sakon Biyan Rencen Kudin Targeted Credit Facility (TCF) Da Akaci, Duba Cikakken Bayani Anan

 Waiwayen Baya Dangane da Rancen Covid-19: Nirsal Microfinance Bank Sun Fara Tura Sakon Biyan Rencen Kudin Targeted Credit Facility (TCF) Da Akaci, Duba Cikakken Bayani Anan 

Kamar yadda muka sani Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gabatar da N50bn ga Nirsal Microfinance Bank kan tsarin Targeted Credit Facility (TCF) a matsayin wani kunshin tallafi don tallafawa taimakawa dai-daiku, kKanana da manya nazauna gida, kanana da matsakaitan masana’‘antu (MSMEs) da annobar COVID-19 ta shafa. 

Babban Manajin Darakta na Bankin Microfinance na Nirsal, Abubakar Abdulahi Kure, ya bayyana karara a cikin hirar da akayi dashi a kwanakin baya yace “Rancen NMFB ba wai ganimar kasa ba ne, dole ne wadanda suka ci gajiyar rancen su tabbatar sun biya bashin. 

A yanzu haka, masu cin gajiyar shirin sun fara karbar sakonni daga Babban Bankin Nirsal Microfinance don biyan kudin lamuni. 

Sakon ya fito ne ga daya daga cikin 

cikin shafukan Facebook na NMFB ta hannun wani da yaci gajiyar Lamunin na Targeted Credit Facility wanda ya samu sakon NMEFB inda acikin sakon bukace shi da ya biya bashin ta hanyar amfani da lambar USSD, bankin Intanet, ko ziyartar daya daga cikin rassan da ke kusa da su. 

Ga jawabinda ke cikin sakon a kasa acikin harshen Turanci 

Ga Yadda sakon yake

Dear USMAN IBRAHIM SHERIFF USMAN IBRAHIM SHERIFF Your repayment account for the CBN/NMFB Targeted Credit Facility (Covid-19 Loan) is 0251109609. You can start saving towards, or pay your monthly instalments from any bank’s USSD, mobile app and internet banking channel, or kindly visit the nearest NMFB branch in your location. 

For enquiries call 

09010026900 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top