WASIKAR SOYAYYA Zuwa ga Tauraruwar Zuciyata
Hasken zuciya, mai saka ni farin ciki. Assalamu alaiki ya sirrin zuciyata, Bayan dubun gaisuwa mai yawa tare da fatan alkairi a gare ki tauraruwar zuciyata,
kuma sanyin idaniyata ……. Na kasance a cikin tunani da kewar rashin ganinki mun yi nesa da juna,
ina buƙatar jin muryarki amma hakan ya ci tura,
ina son ganin kyakkywar murmushinki a nan bangare na kullum,
ina cikin bege da muradin son ganin ƴar masoyiya ta ma’abociyar iya murmushi mai ɗaukar hankali.
Shin ko ke ma kina cikin irin yanayin da nake ciki? Ko ma dai mene ne, ina yi miki fatan alkairi ya abar kaunata ta haƙiƙa.
Daga masoyinki …… zuwa ga …… Kyakkyawar Æ´a kwatance, tabbas nayi babbar abar sa’ar samun girma
masoyiyata
Ina fatan kina cikin ƙoshin lafiya, na kasance ina mai bayyana farin cikina ga kafatanin mutanen gidanmu,
Saboda ni da ke muna son juna. Fatana mu kasance tare har abada.
Daga: Masosinki
Thanks