Wasu Kalamai Da Maza Suke Son Jinsu Daga Bakunan Masoyansu Mata

 Wasu Kalamai Da Maza Suke Son Jinsu Daga Bakunan Masoyansu:

SHARE 🔔

Kina da kalmomin da kika koda mijinki ko saurayinki dasu? Kinsan irin kalmomin da mijinki ko saurayinki ke son jin kin furta masa su?

To ga wasu kalmomin da duk namiji yana burin jinsu daga bakin mace mai sonsa.

 

1; Ina alfahari dakai

2: Kayi dacen Iyaye da ‘yan uwa

3: Nayi dacen samunka a rayuwa

4: Kana sani farin ciki

5: Allah Ya maka kyankyawan halitta

6: Kana karfafamini gwaiwa

7: Basan yadda rayuwata zata kasance da babu Kai

8: Idan ina tare da kai bana shakkar komai ko kowa

9: Bana gajiya da kallonka

10: Kai daban ne cikin maza

Irin wadannan kalaman suna kara dankon soyayya da kuma kusanci ga masoya. Don haka a kullum kiyi kokarin furtawa mijinki ko saurayinki kalma guda irin wadannan da zasu sashi farin ciki.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top