Yadda Zaku Gyara Items Price, Unit Dakuma Items Discription a NIRSEL TCFNI House Hold Loan Domin Samun Approval

 Yadda Zaku Gyara Items Price, Unit Dakuma Items Discription a NIRSEL TCFNI House Hold Loan Domin Samun Approval

Kamar yadda wata kila kukasani Nirsel covid-19 Loan ( TCFNI) Yana baka damar Neman Rancen Naira dubu dari hudune (400,000) kuma yanada gidaje 6 (unit price) na saka kudin kaya .

Dama gida Biyu ne

  1. Item discription
  2. Unit
1. Item discription shine wurinda zaka saka Bayanin kayanda kakeso
2. Unit kuma shine wurinda zaka saka ko kwaya nawa na kaya kake so
Dafarko dai zaku bude shi ainihin Shafin TCFNI 
Bayan yabude saiku saka BVN NUMBER, reference number Dakuma last name kana ku tabbatar kunyi captcha verification

Read This Also


YADDA zaka cike Kudin Kaya

Tunda dama 400,000 kuma wuri 6 ne zakace 400,00 ÷6= 66,600

Sai kayi copy na number din (66,600) kasaka kowane gida kaga sunkama 399,000….
Sai kasaka 1 a kone gidan UNIT.
Sai kayi Bayanin kayanda kakeso a inda aka rubuta ITEMS DISCRIMINATION

Misali ( MEN SHADDA NBTX)
Wannan shine hanya mafi sauki da Aku saka Bayanin items price Dakuma unit na kaya.

Hanya ta 2

Hanya ta biyu shene idan kayanka sunada yawane sai karaba 400,000 sau yawan kayan amma katabba wurin UNIT zaka saka lambar ko dosen nawa na kaya kake so Misali kasaka 66 a unit in kayanka 1000ne price nasu.

Hanya ta 3

Tunda kasancewa dubu 400 ne yawan bashin zaka saka abunda kakeso a kowane gida amma ka tabbatar inka lissafa zasu zama 400,000 ko kasa da hakan

Misali Cikin hotuna

Inka lissafa Kudin Wannan Hotunan zakaga sunyi daidai da abunda zaka iya neman Rancen amma kuma ba abunda aka saka a gida na farko aka saka a gida na karshe ba
Allah ya taimaka.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top