Abubuwan Da Yakamata Kusani Dangane Da Loan Na Hadin Gwuiwa Tsakanin JAIZ BANK PLC Dakuma Smedan (Business Plan Issue)
Binciken Abdurahman Dahiru: A NAWA BINCIKEN
Wannan matakan da zaka fuskanta a lokachin cika wannan manhajar ta jaiz bank
A kula DUK Wanda yazo cikashi Sai ya siya business plan
Kafin nan zaka iya cika adadin da kake son nema na bashin daga 2m abunda yayi kasa
Dole saika biya su naira dubu goma tuku na 10.000 kamar yadda kuka Gani acikin wadannan hoton
Zaka biya kudin ka ta haryar remita
Dan haka akula 500 ko 1000 Bata cika wanan tsarin ba Kunga irin mataken da suke bukata kafin Nan zaka sauke business plan din daga man hajar
(Simplified)
https://smecredits.com.ng/bus_inf.php
Dale ne Saida CAC number
BN KO RC
Agajahub publishers