Albishirinku Mutanen Jihar KANO: Gwamnatin Jahar Kano Ta Bude Sabon Tallafi Don Dallafawa Mutanen Kano Da Zagayenta, Ga yadda Zaku Cika.

Albishirinku Mutanen Jihar KANO: Gwamnatin Jahar Kano Ta Bude Sabon Tallafi Don Dallafawa Mutanen Kano Da Zagayenta, Ga yadda Zaku Cika.

Tallafin gwamnatin kano

Gwamnatin jihar Kano ta samu tallafin kudi daga bankin cigaban Musulunci ta hannun gwamnatin tarayya domin aiwatar da shirin bunkasa noma da kiwo a jihar Kano, manufar tallafin ita ce bada gudummuwa wgjen rage radadin talauci da kuma Karfafa abinci mai gina jiki ga marasa galihu a jihar Kano, tare da bunkasa tsarin noman makiyaya a jihar. Za’a yi amfani da wani bangare na asusun don tallafawa makiyaya da manoma. 

Dole duk wanda zaiyi apply ya zama dan asalin jahar kano. za’a rufe portal din on 3/4/2022.

Read also:  Yadda zaku cike sabon tsarin tallafin NG CARES 2022 daga kowace jaha a fadin Nigeria

Bayanin Tallafin. 

Shawara:idan zaka cika katabbatar kacika na kananan dabbobi (akuya da tinkiya) domin su free ne babu %. 

Manyan dabbobi kuma (shanu) dole zaka niya 50% (misali Zasu baka shanun kamar na 500k to zaka biya rabin kudin 250k). Pils kuyi share domin wasu su amfana.

DANNA NAN DOMIN CIKEWA.

Wannan Link ya kunshi Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin Dakuma Cikakken bayani. 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top