An Bude Shafin Tallafin National Directorate of Employment (NDE) Wanda Za’a Bada Horo Dakuma Tallafin (250,000-500,000) Ga Matasa 1000 Kowace Local Government
Apply: National Directorate of Employment (NDE) zasu tallafawa matasa a ƙalla dubu ɗaya 1k a kowanne local government a nigeria.
![]() |
NDE Loan For every Youth |
Zasu bada horo na tsowon wata 1,2,3 ko fiye da haka, zasu bada tallafin 250,000-500,000 a kowanne matashi.
Read this Also
Tsarin na NDE yakasu Kashi Hudu
- VOCATIONAL SKILLS DEVELOPMENT (VSD)
- SMALL SCALE ENTERPRISES (SSE)
- SPECIAL PUBLIC WORKS (SPW)
- RURAL EMPLOYMENT PROMOTION (REP)
![]() |
Four categories of NDE Loan |
Zaka danna akan kowane Tsarin domin karanta abunda ya kunsa kana saiku cike wanda kukaga yayi daidai da Ku.
Ga link nacikawa.
Ku taimaka kuyi share🙏
Idan baka gane yadda ake cikawa ba, kamin mgn inshaallh zanyi guide naka kacika cikin sauƙi.
Agajahub publishers