Anaci Gaba Da Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya a Tsarin NG-CARES, Ga Jerin Links Na Kowace Jaha a Nigeria Domin cikewa

Anaci Gaba Da Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya a Tsarin NG-CARES, Ga Jerin Links Na Kowace Jaha a Nigeria Domin cikewa

Tsarin NG-CARES munyi Cikakken Bayaninsa kwanan baya inda wannan shafin Agajahub publisher suka zomuku da Cikakken Bayani akan Tsarin, Yanzu Kuma munzo muku da Link na Kowace Jaha a Nigeria Domin cike wannan Tsarin na NG-CARES.

Read This Also

As Portal For NG-CARES Opened Here’s List Of NG-CARES Portal For All 36 State In Nigera

Cikakken Bayani Akan Tallafin NG-CARES , Dakuma Jerin Sunayen Wurarenen Daya Dace ku Nema a Jahohinku koku Kira Kai Tsaye Domin Jin Cikakken Bayani Akan Tsarin

Abunda Shafin Agajahub publisher yalura Dashi shine dukkan Link dazaayi amfani dashi guda dayane saidai akwai bambanci a guri daya

Misali:  

Links din shine https://cares.plax.ng/ Amma kuma Kowace Jaha Tana gaban Link din, kamar Kaduna Misali nata Zai Zama kamar haka
Don haka ni kaina Agajahub publisher nacike na jaharmu ta hanyar canja sunan wata Jaha insaka sunan tamu Jaha, don haka koda a kasa munkawo Link babu na jaharku karka damu kawai ka copy na Link din kasaka sunan jaharku zai bude saika Cike.
Kusani: ba wanda zaizo maka da Link na jaharku yace kacike Sai masoyinka Kamar Agajahub publishers saboda Abun yanada alaka da siyasar jahohi.

Ga Jerin NG-CARES Links na Kowace Jahar Nigeria

Federal Capital Territory https://cares.plax.ng/Abuja
 
Munyi kokarin zakulo Kowace Jaha Domin Bayarda nata Link na NG-CARES duk wanda baiga na Jahar suba to Yayi comments kokuma yayi amfani da na wata jaha amma ya canja zuwa jaharsa.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top