Apply: 2022 Kamfanin Cement Na BUA Zai Bawa Graduates Horo Na Musamman Domin Tallafawa Rayuwarsu.
BUA zai bawa graduates horo
Shahararren kamfanin cement dinnan BUA zai bawa matasan da suka kammala degree wato graduates horan aiki a Wannan watan march,2022.
Wannan kamfani ya shiraya domin kara diban matasan da suka kammala karatunsu domin basu horo na musamman akan ayyuka daban daban da suka shafi offis da wadanda suka shafi ayyuka na ma’aikata (field work).
kamfanin zaiyi wannan kokarinne domin ragewa yan kasa radadin tsadar rayuwa da ake ciki na wannan lokaci.
Kamfanin Bua zai fara bada horo ga
matasanda suka kammala degree
Kamfanin zai debi daliban da suka kammala karatun courses kamar haka
- engineering
- Mathematics
- Physics
- Chemistry
- Computer scscience
- Biology
- Statistic etc.
Cancanta
A kalla kanada second class lower
A kalla kanashekara 25 zaka shiga wannan link domin yin register 👇
Agajahub publishers