Gurbin Aiki: An Bude Shafin Daukar Sabbabin Sojojin Kasa Na Non-Tradesmen and Women ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin

 Gurbin Aiki: An Bude Shafin Daukar Sabbabin Sojojin Kasa Na Non-Tradesmen and Women ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin.

Shafin Agajahub publisher yazo muku da Cikakken Bayanin Yadda Zaku nemi shiga Aiki nasoja kuci gaba da kasancewa tareda damu

Rundunar sojin Nigera ce ta Fitarda Wannan sanarwa yau Talata a Shafinta na Facebook
PUBLIC ANNOUNCEMENT 
This is to inform the general public & all interested applicants that online application for 83 Regular Recruits Intake for Non-Tradesmen & women has commenced. Application starts 7 March & ends 13 May 2022. Application Is Free, visit www.recruitment.army.mil.ng.

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya talata ta soma yin rijistar wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa .

Za a soma rijistar ne daga ranar 8 ga watan Maris zuwa 21 ga May 2022, masu sha’awar shigan za su yi rijistar ne ta yanar gizo kamar haka; https://recruitment.army.mil.ng/darrr

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top