Hirar soyayya masu Dadi

 Kalaman Soyayya Masu Dadi Gawadanda Suka kamu da Soyayya Domin yin firar Soyayya Mai Dadi

Assalamu alaiki farin cikin zuciya ta kuma sanyi idanuwana, hakika kece mace ta farko wacce na yi gamo da ita,

bantaba zato ko tsammanin za’ayi wata ‘ya mace wacce zata sace min dukkanin ruhi a mafi kankantar lokaci ba sai ke,

amma sai gashi ba tsammani nayi kicibis da kyakkyawar fuskar da na kasa dauke wa kallo,

Hakika kyauwun ki yakai ayi misali dashi, kinsha gaban duk mai tinani, zuciyar ki Kyakkyawa ce, tafiyar ki mai tsari ne,

Rayuwar ki abar kallo da koyi ne, lallai nayo matukar Sa’ar samun mace kamar ki a cikin rayuwata Muradina, Annuri na, Kuma Shalelen Zuciyata.🥰🥰🥰

Read this also

Hirar Soyayya Mai Dadi

Happy  valentines day 💝💑

By Prince Muhammad😍

My people🤩🤩

My friends🥰🥰

Mutane sukan CE nahaukace akanki tabbas zan iya amsa ko wani irin sunane idan akankine kuma hakika ni makaho ne kuma nikurma ne a soyayyarki

TAKAWAR KA LAFIYA JARUMINA DAN FARI KYAKKYAWA

 JINJINA AGAREKA YA WANDA NAKE BURIN YA ZAMO UBAN YA YA NA  

KAINA NAKE BURIN KASANTUWA DA KAI KASAM NA HAR ABADA 

KUNNUWA NA BAZA GAJIYA DA JIN KALAMAN KA, 

HAKA ZALIKA IDANUWA NA BASA MARARIN GANIN WANI IN BAKAI BA 

KA BANI DAMA INSHIGE CIKIN WANNAN INUWAR TAKA MURAYU ATARE ,

Duba wannan

Anaci Gaba Da Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya a Tsarin NG-CARES, Ga Jerin Links Na Kowace Jaha a Nigeria Domin cikewa

 

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top