Kyautar Miliyan 1 Idan Har Kika Karanta Izzifi Ɗaya A Ciki Alqur’ani Daga Sabbi Zuwa Nasi

 Kyautar Miliyan 1 Idan Har Kika Karanta Izzifi Ɗaya A Ciki Alqur’ani Daga Sabbi Zuwa Nasi.

Jarumar hausa film wadda ta zagi
Malam Daurawa.

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon video

Idan baku manta ba an saki wani sabon video a shafin tik tok da yake bayyana yadda wata ta zagi babban malamin addinin musulunci.

Kyautar Miliyan 1 Idan Har Kika Karanta Izzifi Ɗaya A Ciki Alqur’ani Daga Sabbi Zuwa Nasi.

Dokar Gasar

Zaki Fitar Da Kuri Da Kumsa Da Waƙafi A Mazaunin Su Sannan Tilawa Zakiyi : Inji Muhammad Ismail.

Dannan wannan wurin domin jin yadda abun ya faru.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top