Mataki Na Gaba Dangane Da NG-CARES, KaShe-Kashensa Dakuma Sanin Wanda Yakamata Ku Cike
Ga wadanda aka bawa izinin shiga kadai zasu iya cikawa
Idan baka da izini Dan Allah Karka ciki doka ne.
NG-CARES KaShe-Kashensa guda 2 ne, yazama wajibi kowa yasan bangaren da yakamata yacike Domin gudun fadawa hannun da ba daidai ba.
Kashe kashen
- NG-CARES Agent
- NG-CARES Beneficiaries
Ga Link na NG-CARES first step domin samun invitation na zama agent
https://cares.plax.ng/register-097465
Idan kasamu damar daga gare su zasu tura maka sakon amincewa akan email din ka domin kammala Neman shiga.
A kula koda kasamu code na jahar ka indai baka da izinin
cikawa to don Allah Karka cika.
Ga Jerin NG-CARES code na Kowace Jaha a Nigeria
Katsina code C21
Kano code C20
Kaduna code C19
Zamfar code C37
Kebbi code C22
Bauchi code C06
Jigwa code C18
IMO code C17
Ebonyi code C12
Lagos code C25
Osun code C30
Delta code C11
Cross river C10
Kogi code C23
Kwara code C24
Nasaraw code C26
Niger code C27
Ogun code C28
Oyo code C31
Ondo code C29
Plateau code C32
Sokoto code C34
Taraba code C35
Yobe code C36
Abuja code C02
Adamawa code C03
Borno code C04
Anambra code C05
Bayelsa code C07
Benue code C08
Gombe code C16
Enugu code C15
Ekiti code C14
Edo code C13
Abia code C01
Tsarin NG-CARES Beneficiaries kuma shine Wanda kowa da kowa Zai cike Domin cin gajiyar Shirin
Ina kara tunasar daku wannan na iya wadanda suka samu izinin cikawa ne kawai, idan har kuwa ka cika batare da samun izini ba to duk matsalar da ta faru da BVN dinka babu ruwana 🚶.
Idan har yanzu baka cika na FIRST STEP ba to zaka iya shiga wannan link ka cika
👇👇👇
Nayi kokarin yin rejista Kuma bayan na cike form Idan nayi submit Sai yace you are attempting wrong Link
Turomin Link in Muga ko daidai yake
Pls yazaayi in San kowaye agent na state din mu. Kebbi state
Ai Ba'a riga an Fitarda Sunayen agent na NG-CARES ba tukunna, saidai nan gaba
https://ngcaresbusiness.org/