Sakonnin soyayya masu Rura Iskar Soyayya

 Wasu Sakonnin Tex Masu Rura Iskan Soyayya Daya Dace Kowani Namiji Ya Rika Turawa Masoyiyarsa Su:

1💘: Duk da irin dindin aiyukan da suke gaba na, zuciyana na tare dake.

2 Da zaran idanuwana sun ganki. Nan take zuciya na yake samun natsuwa.

3:💘 Ina son ganin kyawawan idanuwan nan naki suna kallona.

4:💘 Muryar ki tafi duk wani sautin dake shiga kunnuwana dadin ji.

5:💘 Da zaki fahimci irin annashuwan danake shiga idan ina tare dake. Da kin daina tafiya ki barni.

6:💘 Daga ranar da Allah Ya hadamu. Daga ranar na manta siffa da kamannin bacin rai.

7:💘 Maza na burin matan Aljana, ni kuma ina burin mallakarki duniya da lahira.

8:💘 Idan na tuna ke tawace. Mantawa nake akwai wasu matan a duniya bayan ke.

9:💘 A duk lokacinda na tashi siffantaki, cewa nake ‘karshen halitta”.

10:💘 Lokatai biyu nake burin na kasance dake a rayuwana. Yanzu da kuma har abada.

Zamu ci gaba….💗

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top