Ta Yadda Zaku Gane Cewa Kuna Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N30,000 Na RRR Hadin Gwiwar NASSCO Da Ake Ci Gaba Da Turawa Mutane kwanannan.

Ta Yadda Zaku Gane Cewa Kuna Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin N30,000 Na RRR Hadin Gwiwar NASSCO Da Ake Ci Gaba Da Turawa Mutane kwanannan.

Ayau Shafin Agajahub publisher yayi wani Sabon bincike Domin tabbatar mukuda dalilai Dakuma madogara dazakayi Amfani dasu domin gane cewa Kana cikin masucin gajiyar Shirin RRR/NASSCO Grant

Radid Respond Registry

Game da RRR

RRR na taimakawa hukumomin kula da lafiyar jama’a na gida da na jihohi da hukumomin ba da agajin bala’i cikin hanzari don kafa rajistar mutanen da aka fallasa ko yuwuwar fallasa su ga sinadarai ko wasu abubuwa masu cutarwa yayin bala’i.

Kayan aikin bincike na ATSDR na RRR yana ba ƙungiyoyin gida da na jihohi kayan aiki don yin rijistar masu amsawa da sauran mutanen da aka fallasa ga sinadarai, kwayoyin halitta, ko makaman nukiliya daga bala’i. Kayan aikin binciken nau’i ne mai shafi biyu wanda za’a iya rarrabawa akan takarda ko ta hanyar lantarki. Ana iya aiwatar da shi cikin sauri don tattara bayanai cikin sauri don ganowa da gano wadanda abin ya shafa da mutanen da bala’i ya raba da muhallansu.

Yadda zaku gane ko kuna cikin masu cin gajiyar shirin N30,000 Na RRR 

RRR

Kamar dai yadda aka sani shi wannan tallafi na RRR wato rapid response register tallafine da ake bawa gajiyayyu da marassa karfi da kuma wadanda annobar corona ta shafa.

Read also: Yayinda Mutanen Nigeria Keci Gaba Da Samun Tallafin RRR /NASSCO Ga Muhimman Abubuwan da Yakamata Kusani Dangane Da Biyan kudin Dakuma Jadawali Na Gaba

Kuma a yadda akayi tsarin za’a bada tallafinne na N5,000 har tsawon wata 6 wato N5,000 kenan sau 6.

Yadda zaku gane koh kuna cikin tsarin ma’ana kun samu shiga cikin wannan tsarin.

Da farko dai bayan kun cika abun a waya da code na garinku ko anguwanku to bawai shikenan bah in sunan ku ya fito za a kiraku ko kuma kuje kuga sunan ku sai kamuje a dauki bayanan ku kamar haka:

  • BVN number
  • Account nunber 
  • Sunan Banki
  • Kanada aure
  • Sunanka
  • Sunan matarka
  • Sunan ya’yanka

Da dai sauransu bayanai

Toh idan an dauki wannan bayanan naku shine zaka iya ganin shigo war wannan kudin N30,000 a account dinsa.

Don haka indai kunsan kun bada bayanan ku to ku kwantar da hankalinku in Allah ya yarda indai kunada rabo to zaku samu gajiyar.

Don haka ku kwantarda hankalinku domin bawai angama turawa bane haryanzu ana nan ana turawa mutane wannan kudin har N30,000.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top