YADDA ZA’A MAGANCE MATSALAR PROFILE CODE NA JAMB REGISTRATION 2022/23
kafin kanemi profile code katabbatar cewa number ka da ita kayi national identity card dinka wato NIN idan bahakaba to dole kaje office dinsu saboda. ayima connecting din number ka da NIN naka
hanya ta farko zaka tura NIN NUMBER DINKA
kamar haka..
NIN 2*********1
zuwa 55019
hanya tabiyu
*55019*23456***75#
idan baiyiba to sai kace online ta wannan link kayimasu complain na matsalar 👇👇👇👇
Kushiga ciki complain insha Allah komai zai Yi zanturama ku pictures din wannan jamb support dinnasu
Allah yasa mudace.
Agajahub publishers