An Bude Shafin Tallafin Horaswa ga wadanda suka kammala digiri na Hukumar NIBSS Akan Shugabanci dakuma Sana’o’in Zamani
Hukumar NIBSS wato Nigeria inter-bank settlement system Zasu bawa matasa dasuka Kammala NYSC service horon dogaro dakai ta fannoni daban daban, horon zaikai na wata shidane.
Hukumar NIBSS wato Nigeria inter-bank settlement system Zasu bawa matasa dasuka Kammala NYSC service horon dogaro dakai ta fannoni daban daban, horon zaikai na wata shidane.
Haka zalika zasu maida hankali ne a fannin shugabanci dakuma harkar Sana’a
Kaidojin Cikewa
•Ka da a wuce shekara 26
•Ya kasance ana da Mafi ƙarancin second class lower division.
•Dole ne a kammala bautan ƙasa (NYSC)
Ga kaidojin Cikewa a harshen turanci
Selection Criteria:
1. University degree in any Engineering, Social Sciences disciplines and related courses
2. Minimum of 2.2 and above
3. Not more than 26years as at the date of application
4. 0-3years experience
5. Must have completed NYSC as at the date of application or exemption certificate
Masu sha’awa su shiga wannan links din domin Cikewa
https://workforcegroup.typeform.com/NibssGTP
Agajahub publishers