An Buɗe Shafin Daukar Ma’aikata a Nigerian supply chain integration project (NSCIP), Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin
Nigerian supply chain integration project (NSCIP) sun buɗe shafin su na ɗaukan ma’aikata masu sha’awan yin aiki..
Aikin na Nigerian supply chain integration project (NSCIP) an Buɗe shine kwana biyu da suka gabata Kuma anakan cikewa
Read This Also
Muhimman Abubuwan da ake nema domin cike Aikin sune kamar haka
CV/ Curriculum vitae
Working Experience if any
Phone number
Email address
Brief History.
Ga Hotunan yadda Shafin Daukar Ma’aikatan yake Domin kusan abunda zaku tanada
Cikawa babu wahala kuma free ne ba tareda biyan ko asi ba, zaka iya cikewa a wayar ka. (mai nema yana tare da samu)
Ga link na cikewa
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Daukar Ma’aikata, Tallafin gwamnati Dakuma kungiyoyi Masu Zaman kansu
Please share