An Buɗe Shafin neman malaman Islamiyya a Makarantar BFIA Tahfeez School Sokoto

 An Buɗe Shafin neman malaman Islamiyya a Makarantar BFIA Tahfeez School Sokoto.

An Buɗe Shafin neman malaman Islamiyya a Makarantar BFIA Tahfeez School Sokoto inda suke neman malaman Islamiyya mahaddata Al-quran Dakuma masana harshen larabci gwanaye sanan Masu iya karantarwa,

Yanayin Ainkin yanada matukar tsari Dakuma Albashi mai tsoka ga malaman Islamiyyar

Makarantar BFIA Tahfeez School Sokoto take saboda haka masu aikinta anasaran zasu kasance mazauna Sokoto koda ba haifaffin Sokoto bane.

Zaka iya Cike form din kodaga wace Jaha kake koma wata kasa ga yadda yanayin form din yanuna

Aikin ga lada ga laada mai tsoka.

Domin cikewa Danna wannan Link din

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeGwc0cNV1niNrwZBTGTpE2jXERlsMYhaA4IN0S9Ye3f1bOJw/viewform

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top