Anbude Shafin Daukar Ma’aikata a Rundunar sojojin kasa ta Najeriya
Tun ranar 8 ga watan Maris rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta soma yin rijistar wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa , zasu rufe yanar gizo ranar 21 ga May 2022.
https://recruitment.army.mil.ng/darrr
•Rundunar sojojin sama ta Najeriya
Ayau litinin 11 ga watan April ta fara yin rijista
wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan sama, zasu rufe yanar gizo ranar 22 ga watan May2022.https://nafrecruitment.airforce.mil.ng
Please ku sanar da masu sha’awar shiga aikin soja, ayi sharing domin alummar mu na arewa su amfana Allah yaba mai rabo sa’a.
Agajahub publishers