Ga dama ta samu:- NEDC sun buɗe shafin bada tallafi ga matasa da mata kamar yadda suka saba duk shekara

 Ga dama ta samu:- NEDC sun buɗe shafin bada tallafi ga matasa da mata kamar yadda suka saba duk shekara.

Kamar yadda Zaku gani ita Hukumar NEDC aikinta shine bada Tallafin Kudi,kayan Aiki, computers Dasauransu ga mata Dakuma matasa Domin dogaro dakai

Zasu baka horo sai subaka kayan aiki da jari. 

Hotunan kaya Dakuma Yadda Hukumar NEDC ke horarwa

Read This Also

News Update About NYIF Approval and Disbursement For Today 02/April 2022

 

Ga iya states ɗin da zasu cike:

1. Yobe

2. Borno

3. Bauchi

4. Adamawa

5. Taraba

6. Gombe

Ga link ɗin cikawa:

https://admin.nedcresourcecentre.org/register

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Tallafin gwamnatin tarayya Dakuma Daukar Ma’aikata a kowane bangaren na kasarnan.

Kuyi share wasu ma sucika.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top