Hukumar NYIF Ta Amince Da LAPO MICROFINANCE BANK Matsayin Masu Shirin Biyan Kudin Rance Na Asusun Saka Jari Na Matasa NYIF
An amince da LAPO MICROFINANCE BANK
a hukumance don raba kudin asusun saka jarin matasan najeriya NYIF ga wanda aka zaba
Shirin na asusun saka Jarin matasa wato NYIF an dade ana dakon shi inda matasa suka cike Takardun neman bashin tun a shekarar 2019, yanzu hakadai anasaran komai yakai karshe inda aka fara Maganar raba kudin ga masu shirin cin gajiyar Shirin.
Za’a Bayarda kudi kama daga #250,000 zuwa #500,000.
domin cin gajiyar shirin Wannan dai yana hade ne da bankin raya kasa na Najeriya da ma’aikatar raya matasa da wasanni ke daukar nauyinsa.
Read this also
Matakai 3 ga wanda suka samu sakon SMS
1) idan Kun samu sakon SMS tare da cikakkun bayanai na matakai na gaba.
2) Kuna zuwa kowane reshe na LAPO MfB mafi kusa da ku.
3) Wakilin sabis na abokin ciniki zai halarci gare ku lokacin da kuka gabatar da takaddun da ake buƙata idan an zaɓi sunan ku, kamar yadda shirin bayar da rancen asusun saka jarin matasan najeriya NYIF ta amince.