Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC Zata Fara Aikin Horasda Sabbabin Ma’aikata, Ku Duba Cikakken Bayanin Anan
#NSCDC_TRAINING_2022
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta aminci da ranar 4/4/2022 da zaa shiga training ga wanda suka ji abuja suka shigar da bayanin su cikin watanin da suka gabata.
Ga Hotunan Takardun da Hukumar ta nscdc ta fitar
Training zai kasance tsawon wata uku kacal mutane dubu biyar 5,000 ne suka yi nasarar shiga aikin hukumar tsaron farin kaya ta najeriya NSCDC.
Read This Also
News Update About NYIF Approval and Disbursement For Today 02/April 2022
Shafin Agajahub publisher yana Taya Wadanda Sukayi Nasarar Samun Aikin na nscdc da fatar Zaayi training lafiya.
Ku kasance da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Daukar Ma’aikata a Ma’aikatun gwamnatin tarayya dana jaha Dakuma Tallafin gwamnatin tarayya dana hukumomi.