Idan Kun Cika Tallafin Covid-19 A Baya To Ga Hanya Mafi Sauki Da Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Covid-19.
![]() |
Tallafin covid-19 |
NIRSAL Microfinance Bank (NMFB) cibiyar hada-hadar kudi ce ta Najeriya da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba shi lasisi don gudanar da ayyukan banki na musamman.
An kafa NMFB a matsayin Kamfani Mai Zaman Kanta a shekarar 2019 kuma ya fara aiki, bayan da Babban Bankin Najeriya ya ba da lasisin bankin Microfinance na kasa, a cikin wannan shekarar.
Dalilin Duba Kudin Tallafin Covid-19.
Dalilin Dubawa ko kunsamu tallafin Covid-19 ga wadanda suka cike ta. Hukumar Nirsal microfinance Bank ta amice kudin tallafin Covid 19 da dama ga wadanda suka cike ta kuma tana tura sakon sanar da wanda ya cike tallafin amma wasu da dama basa iya Samun wannan sako ta wata dalili da ya hada daga wayarsu ko kuma network .
Sabida wannan dalili ya kKamata jama a su kasance suna cikin duba manhajar nirsal microfinance bank domin su tabbatar da ko sunyi nasarar samun wannan tallafin.
Read Also:
HANYAR DA ZAKU DUBA KO KUNSAMU TALLAFIN COVID-19.
Wannan Hanyar ita ce hanyar duk wanda ya cike wannan tallafin ya kasance yana cikin duba wannan tallafin domin tabbatar da konyayi nasarar samun wannan kudin tallafin covid 19.
1. Na Farko:
Da farko Da Zaku Hanzarta ku Danna Nan Domin Duba kudin Covid 19 daga nirsal microfinance Bank
2. Na Biyu:
KALLI WANNAN VIDEON YADDA ZAKU DUBA KO KUN SAMU KUDIN TALLAFIN COVID-19.