Kalaman Soyayya Masu Dadi
Ya hubbina Kaine muradin zuciya ta
Kaine farin cikin rayuwa ta, Kai na baiwa akalar ryw ta, ina fatan baza ka barni nasha wuya ba
Shalelena Kai nabaiwa masarrafin sarrafa zuciyata, ina fatan baxa ka barni nasha wuyaba, domin Nidai Kaine zabina abin alfaharina
Zuwa ga zaɓin zuciyata,
ina fatan kasha ruwa lafiya?
Ina fatan izuwa yanzu nutsuwa ta game jikinka, ishiruwa ta gushe daga makoshinka?
Ina kuma fatan lada ya tabbata a gare ka.
Fatan ka sha ruwa lafiya my hubbina
Ina baka hakuri sakamon rashin ganin sakona dakai ba alokacin da yadace ba
Nasan sakona zaiyi makaran isowa gareka ya hubbina amma forgive me pls
Ƴan Mata silent boy ne zan kiraki da wannan number
Duk Duniya Banga Mai Kotan Kocin Irin Kyanda Allah Yay Miki Shinko Kinama Duba Kanki A Madubi kuwa Wlh Kinhadu Kinyi Presh🥰
TAKAWAR KA LAFIYA JARUMINA DAN FARI KYAKKYAWA
JINJINA AGAREKA YA WANDA NAKE BURIN YA ZAMO UBAN YA YA NA
KAINA NAKE BURIN KASANTUWA DA KAI KASAM NA HAR ABADA
KUNNUWA NA BAZA GAJIYA DA JIN KALAMAN KA,
HAKA ZALIKA IDANUWA NA BASA MARARIN GANIN WANI IN BAKAI BA
KA BANI DAMA INSHIGE CIKIN WANNAN INUWAR TAKA MURAYU ATARE ,