Kalaman Soyayya na Azumi Da Murnar Salla Dakuma Sakon barka da shan Ruwa

 Kalaman Soyayya na Azumi Da Murnar Salla Dakuma Sakon barka da shan Ruwa

Kalaman Soyayya na Azumi Da Murnar Salla Dakuma Sakon barka da shan Ruwa

Fatana a koda yaushe naganki cikin walwala da nishaɗi Burina na ga fuskarki cike da fara’a da annushuwa FatanKin Sharuwa Lfy

Zuciyata ba za ta taɓa canja matsayin

da kake da shi ba cikinta. Murmushina gare ka ba zai taɓa yankewa ba.

Zuwa ga zaÉ“in zuciyata, 

ina fatan kasha ruwa lafiya?.

 Ina fatan izuwa yanzu nutsuwa ta game jikinka, ishiruwa ta gushe daga makoshinka?

 Ina kuma fatan lada ya tabbata a gare ka. 

Fatan ka sha ruwa lafiya my hubbina

Ina baka hakuri sakamon rashin ganin sakona dakai ba alokacin da yadace ba 

Naan sakona zaiyi makaran isowa gareka ya hubbina amma forgive me pls

*MENENE SO*

*Answer

*Assalamu Alaikum yan uwa masu albarka kar kumanta kuna tare Da naku 🌹Prince Muhammad🌹*

*Shi dai so ya kasu kashi-kashi a takaice, shi ne zuciya ta ji tana son wani abu, hakan na iya faruwa ta hanyar jin jin labarin mutum, sauraron muryarsa ko kuma ganinsa a zahiri. A irin wannan yanayi dan’adam yake tsintar kansa da shaukin son kasancewa tare da abin da ya kamu da sonsa.*

*Allah (SWT) shi ke da ikon sanyawa dan’adam soyayya wani a zuicya, shi ya sa wasu lokuta da dama, idan aka kamu da so ba a iya rabuwa, domin ba yin mutum ba ne, yin Allah ne.*

*Soyayya Shi ma ya kasu kashi-kashi sai dai in yi bayani a takaice tun da na gaban zamu rika tattaunawa a kai.*

*A wata ma’anar, Soyayya na nufin isar, watau yin sa a aikace musamman idan wanda ake so ya amince. Da zarar haka ta faru, shi ke an wannan So din ya koma soyayya. Ba a yin soyayya dole sai zukata biyu sun aminta juna, idan ta kasance bangare daya ne kawai yake fama da so, dan’uwansa bai damu ba, to wannan ba soyayya ba ce.*

*Soyayya ba ta cika dole sai bangarori biyu sun damu da juna, ta hanyar kyautatawa, kulawa da kuma begen ganin juna ko jin muryoyin juna.*

Shakuwa

Shakuwa na da dangantaka ko na ce alaka da soyayya, domin duk wanda ya ce soyayya dole a samu *SHAKUWA* a cikinta. Ba lallai ne duk wanda ya shaku da wani to dole sai sun yi soyayya ba.

*Sai dai wata shakuwar takan koma soyayya dalilin kulawa da juna tsakanin saurayi da budurwa.*

*Amma soyayya sam ba ta yiwuwa matuka babu shakuwa, domin ita tamkar wani sinadari ne yake kai zuciyoyi dausayin da za su fara tunanin ba za su iya rayuwa ba tare da juna ba.*

*A takaice, Shakuwa tana nufin kasancewa tare da abinda ake so na tsawon lokaci ba tare da an gundiri juna ba.*

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top